Markus 13:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Da yake barin haikalin, sai ɗaya daga cikin almajiransa ya ce masa, “Malam! Dubi irin manya-manyan duwatsun nan! Ka ga irin gine-ginen nan masu kyau mana!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 Yesu na fita daga Haikalin, sai ɗaya daga cikin almajiransa ya ce masa, “Malam, dubi irin duwatsun nan da gine-ginen nan!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |