Markus 11:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Waɗanda suka yi gaba, da kuma waɗanda suke biye, duk suka ɗaga murya, suna cewa, “Hosanna!” “Mai albarka ne wanda yake zuwa a cikin sunan Ubangiji!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 Da na gaba da na baya suka riƙa sowa suna cewa, “Hosanna! Albarka ta tabbata ga mai zuwa da sunan Ubangiji! အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |