Markus 11:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Mutane da yawa suka shimfiɗa rigunarsu a kan hanya, waɗansu kuma suka baza rassan itatuwan da suka sara daga gonaki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Sai mutane da yawa suka shisshimfiɗa mayafansu a hanya, waɗansu kuma suka baza ganyen da suka kakkaryo a saura. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |