Markus 11:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 ya ce musu, “Ku je ƙauyen da yake gaba da ku, da shigarku, za ku tarar da wani ɗan jaki a daure a can, wanda ba wanda ya taɓa hawa. Ku kunce shi ku kawo nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 ya ce musu, “Ku shiga ƙauyen can da yake gabanku. Da shigarku za ku ga wani aholaki a ɗaure, wanda ba a taɓa hawa ba. Ku kwanto shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |