Markus 10:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Waɗansu Farisiyawa suka zo suka gwada shi, ta wurin yin masa tambaya cewa, “Daidai ne bisa ga doka, mutum yă saki matarsa?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 Sai waɗansu Farisiyawa suka zo wajensa don su gwada shi, suka tambaye shi suka ce, “Halal ne mutum ya saki mata tasa?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |