Markus 1:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Wannan kuwa shi ne saƙonsa, “A bayana, wanda ya fi ni iko yana zuwa, ban kuwa isa in sunkuya in kunce igiyar takalmansa ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 Ya yi wa'azi ya ce, “Wani na zuwa bayana wanda ya fi ni girma, wanda ko maɓallin takalminsa ma ban isa in sunkuya in ɓalle ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |