Markus 1:41 - Sabon Rai Don Kowa 202041 Cike da tausayi, sai Yesu ya miƙa hannunsa ya taɓa mutumin ya ce, “Na yarda, ka tsabtacce!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki41 Da tausayi ya kama Yesu, sai ya miƙa hannu, ya taɓa shi, ya ce masa, “Na yarda, ka tsarkaka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |