Markus 1:32 - Sabon Rai Don Kowa 202032 A wannan yamma, bayan fāɗuwar rana, mutane suka kawo wa Yesu dukan marasa lafiya, da masu aljanu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki32 Da magariba, bayan faɗuwar rana, aka kakkawo masa dukan marasa lafiya, da masu aljannu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |