Markus 1:16 - Sabon Rai Don Kowa 202016 Yayinda Yesu yake tafiya a gaɓar Tekun Galili, sai ya ga Siman da ɗan’uwansa Andarawus, suna jefa abin kamun kifi a cikin tafkin, domin su masunta ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki16 Yana wucewa ta bakin Tekun Galili, sai ya ga Bitrus da Andarawas ɗan'uwansa, suna jefa taru a teku, don su masunta ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |