Markus 1:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Bayan da aka sa Yohanna a kurkuku, sai Yesu ya shigo cikin Galili, yana shelar bisharar Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 To, bayan an tsare Yahaya, sai Yesu ya shigo ƙasar Galili, yana yin bisharar Allah, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |