Malaki 3:15 - Sabon Rai Don Kowa 202015 A ganinmu, masu girman kai suna jin daɗi. Masu aikata mugunta kuwa ba arziki kaɗai suka yi ba, amma sukan gwada Allah da mugayen ayyukansu, su kuwa zauna lafiya.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki15 A ganinmu masu girmankai suna jin daɗi. Masu aikata mugunta kuwa ba arziki kaɗai suke yi ba, amma sukan jarraba Allah da mugayen ayyukansu su kuwa zauna lafiya.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |