Malaki 2:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 “Alkawarina da shi, alkawari ne na rai da salama, wanda na ba shi; domin yă girmama ni, ya kuwa girmama ni, ya kuma ji tsoron sunana ƙwarai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki5 “Alkawarin da na yi masa na rai ne da salama. Na yi masa alkawaran kuma domin ya ji tsorona, yana kuwa tsorona. Yana kuma tsoron sunana ƙwarai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |