Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Makoki 3:60 - Sabon Rai Don Kowa 2020

60 Ka ga zurfin ramakonsu, da duk mugun shirin da suke yi mini.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Littafi Mai Tsarki

60 Ka ga dukan irin sakayyarsu, Da dukan dabarun da suke yi mini.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Makoki 3:60
5 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Ya Ubangiji, ka ga inda aka yi mini ba daidai ba. Ka shari’anta, ka ba ni gaskiya!


Amma kai, ya Allah, kana gani wahala da baƙin ciki; kana lura da yadda suke ɗaukansu a hannu. Marar taimako kan danƙa kansa gare ka; kai ne mai taimakon marayu


Ya Ubangiji, ka ji zaginsu, da duka mugun shirin da suke yi mini


Amma Ya Ubangiji, ka san duk maƙarƙashiyarsu, na neman su kashe ni. Kada ka gafarta musu laifofinsu ko ka shafe zunubansu daga gabanka. Bari a tumɓuke su a gabanka; ka yi da su sa’ad da kake fushi.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ