Makoki 3:40 - Sabon Rai Don Kowa 202040 Bari mu auna tafiyarmu mu gwada ta, sai mu kuma koma ga Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki40 Bari mu jarraba, mu bincika hanyoyinmu, Sa'an nan mu komo wurin Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Bisa ga umarnin sarki, sai ’yan aika suka tafi ko’ina a Isra’ila da Yahuda da wasiƙu daga sarki da kuma daga fadawansa, wasiƙar tana cewa, “Mutanen Isra’ila, ku dawo ga Ubangiji Allah na Ibrahim, Ishaku da Isra’ila, domin yă dawo gare ku, ku da kuka tafi, ku da kuka kuɓuce daga hannun sarakuna Assuriya.