Makoki 3:39 - Sabon Rai Don Kowa 202039 Don mene ne wani mai rai zai yi gunaguni sa’ad da aka ba shi horo domin zunubansa? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki39 Don me ɗan adam Zai yi gunaguni a kan hukuncin zunubansa? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
To, Elisha yana zaune a cikin gidansa, dattawa kuwa suna zaune tare da shi. Sai sarki ya aiki ɗan aika yă ci gaba, amma kafin ɗan aikan yă isa, Elisha ya ce wa dattawan, “Kun gani ko? Wannan mai kisa ya aiko a cire mini kai! To, idan ɗan aikan ya iso, sai ku rufe ƙofar da ƙarfi, ku bar shi a waje. Ba da jimawa ba, maigidansa zai bi bayansa?”