Makoki 3:19 - Sabon Rai Don Kowa 202019 Na tuna da azabata da kuma sintiri, da na yi ta yi da ɗacin rai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki19 Ka tuna da azabata, da galabaitata, Da ɗacin raina, da kumallon da nake fama da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
“To yanzu, ya Allahnmu, mai girma, mai iko, da kuma mai banrazana, wanda yake kiyaye alkawarinsa na ƙauna, kada ka bar dukan wannan wahala ta zama kamar marar muhimmanci a idanunka, wahalar da ta zo a kanmu, a kan sarakunanmu da shugabanni, a kan firistocinmu da annabawa, a kan kakanninmu da kuma dukan mutanenka, daga kwanakin sarakunan Assuriya har yă zuwa yau.