Mahukunta 9:51 - Sabon Rai Don Kowa 202051 A cikin birnin, akwai wata hasumiya mai ƙarfi, inda dukan maza da mata, dukan mutanen birnin, suka ɓuya. Suka kulle kansu, suka kuma hau rufin hasumiyar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki51 Akwai wata hasumiya mai ƙarfi a cikin birnin, sai dukan mutanen garin, mata da maza, har da shugabannin, suka gudu zuwa cikinta, suka kulle kansu, suka hau kan rufin hasumiyar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |