Mahukunta 9:35 - Sabon Rai Don Kowa 202035 To, Ga’al ɗan Ebed ya riga ya fita waje yana tsaye a ƙofar birni daidai Abimelek da mayaƙansa suka fito daga inda suka ɓuya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki35 Ga'al, ɗan Ebed, kuwa ya fita zuwa ƙofar garin daidai lokacin da Abimelek da mutanensa suka tashi daga wurin kwantonsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |