Mahukunta 9:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 “Amma kuringar ta ce, ‘In bar ruwan inabina, wanda yake faranta zuciyar alloli da mutane, in zo in yi fama da itatuwa?’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 Sai kurangar inabi ta ce, ‘In bar ruwan inabina wanda yake faranta zuciyar allolin da ta mutane, don in tafi, in yi ta fama da itatuwa?’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |