Mahukunta 8:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Sai Gideyon ya ce, “Haka ko? To, sa’ad da Ubangiji ya ba da Zeba da Zalmunna a hannuna, zan tsattsaga jikinku da ƙayayyuwan jeji.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 Gidiyon ya ce, “To, sa'ad da Ubangiji ya ba da Zeba da Zalmunna a hannuna, zan tsattsaga jikinku da ƙayayuwan jeji.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |