Mahukunta 8:32 - Sabon Rai Don Kowa 202032 Gideyon ɗan Yowash ya rasu da kyakkyawan tsufa aka kuma binne shi a kabarin Yowash mahaifinsa a Ofra na mutanen Abiyezer. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki32 Sa'an nan Gidiyon, ɗan Yowash, ya rasu da kyakkyawan tsufa. Aka binne shi a kabarin Yowash mahaifinsa, a Ofra, birnin kabilar Abiyezer. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |