Mahukunta 8:18 - Sabon Rai Don Kowa 202018 Sa’an nan ya ce wa Zeba da Zalmunna, “Waɗanne irin mutane ne kuka karkashe a Tabor.” Suka ce, “Mutane kamar ka ne kowane kamar ɗan sarki.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki18 Sa'an nan ya ce wa Zeba da Zalmunna, “Waɗanne irin mutane ne kuka kashe a Tabor?” Suka amsa, “Kamar yadda kake, haka suke. Suna kama da 'ya'yan sarki.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |