Mahukunta 8:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Ya kama wani saurayin Sukkot ya tambaye shi, saurayin kuwa ya rubuta masa dukan sunayen shugabanni saba’in da bakwai na Sukkot, da dattawan garin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 Gidiyon ya kama wani saurayi na Sukkot, ya yi masa tambayoyi. Shi kuwa ya rubuta masa sunayen sarakuna da na dattawan Sukkot, mutum saba'in da bakwai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |