Mahukunta 6:34 - Sabon Rai Don Kowa 202034 Sa’an nan Ruhun Ubangiji ya sauko wa Gideyon, ya kuma busa ƙaho, ya kira mutanen Abiyezer su bi shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki34 Ruhun Ubangiji kuwa ya sauko a kan Gidiyon, sai ya busa ƙaho, mutanen Abiyezer suka bi shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |