Mahukunta 6:32 - Sabon Rai Don Kowa 202032 Saboda haka a ranar suka kira Gideyon, “Yerub-Ba’al,” suna cewa, “Bari Ba’al ya yi hamayya da shi,” domin ya rushe bagaden Ba’al. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki32 A ranar nan aka laƙaba wa Gidiyon suna Yerubba'al, wato “Bari gunki Ba'al ya yi hamayya don kansa, domin an farfashe bagadensa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |