Mahukunta 6:30 - Sabon Rai Don Kowa 202030 Mutanen garin suka ce wa Yowash, “Ka kawo mana ɗanka. Dole yă mutu, domin ya rushe bagaden Ba’al, ya sare ginshiƙin Asheran da yake tsaye kusa da shi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki30 Sai suka ce wa Yowash, “Ka kawo ɗanka a kashe, gama ya rushe bagaden gunkin nan Ba'al, ya kuma sare gumakan da suke kusa da shi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |