Mahukunta 6:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Na ce muku, ‘Ni ne Ubangiji Allahnku; kada ku bauta allolin Amoriyawa, waɗanda kuke zama a ƙasarsu.’ Amma ba ku saurare ni ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Na faɗa muku, ‘Ni ne Ubangiji Allahnku, kada ku bauta wa gumakan Amoriyawa, waɗanda kuke zaune a ƙasarsu.’ Amma ba ku yi biyayya da maganata ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |