Mahukunta 4:19 - Sabon Rai Don Kowa 202019 Sai ya ce, “Ina roƙonki, ki ba ni ruwa in sha, ina jin ƙishirwa.” Sai ta buɗe salkar madara, ta ba shi ya sha, sai ta kuma rufe shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki19 Ya ce mata, “Ina roƙonki, ki ba ni ruwa kaɗan in sha, gama ina jin ƙishi.” Ta kuwa buɗe salkar madara, ta ba shi ya sha, ta kuma lulluɓe shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |