Mahukunta 4:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 a can Barak ya kira Zebulun da Naftali. Mutum dubu goma suka kuma bi shi, Debora kuma tana tare da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Barak kuwa ya kirawo kabilar Zabaluna da ta Naftali zuwa Kedesh. Mutum dubu goma (10,000) suka rufa masa baya, Debora kuwa ta haura tare da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |