Mahukunta 3:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Amma da suka yi kuka ga Ubangiji, sai ya tad musu da mai ceto, Otniyel ɗan Kenaz, ƙanen Kaleb wanda ya cece su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 Amma sa'ad da Isra'ilawa suka yi kuka ga Ubangiji, sai Ubangiji ya ta da Otniyel, ɗan Kenaz, ƙanen Kalibu don ya ceci Isra'ilawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |