Mahukunta 3:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Isra’ilawa suka aikata mugunta a gaban Ubangiji; suka manta da Ubangiji Allahnsu suka kuma bauta wa Ba’al da Ashera. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 Jama'ar Isra'ila kuwa suka manta da Ubangiji Allahnsu, suka yi masa zunubi, suka yi wa gumakan nan Ba'al da Ashtarot sujada. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |