Mahukunta 3:31 - Sabon Rai Don Kowa 202031 Bayan Ehud, sai Shamgar ɗan Anat, wanda ya karkashe Filistiyawa ɗari shida da sandar korar shanun noma, shi ma ya ceci Isra’ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki31 Bayan Ehud kuma, sai Shamgar ɗan Anat, wanda ya kashe Filistiyawa ɗari shida da tsinken korar shanun noma, shi ma ya ceci Isra'ilawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |