Mahukunta 3:27 - Sabon Rai Don Kowa 202027 Da ya iso can, sai ya busa ƙaho a ƙasar tudu ta Efraim, Isra’ilawa kuma suka gangaro tare da shi daga tuddai, shi kuwa yana jagorarsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki27 Da ya isa can sai ya busa ƙaho a ƙasar tudu ta Ifraimu. Jama'ar Isra'ila kuwa suka gangara tare da shi daga ƙasar tudu. Yana kan gaba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |