Mahukunta 3:25 - Sabon Rai Don Kowa 202025 Suka yi ta jira har suka gaji. Da suka ga dai bai buɗe ƙofar ba, sai suka ɗauki mabuɗi, suka buɗe. Sai ga shugabansu a ƙasa matacce. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki25 Suka yi ta jira har suka gaji. Da suka ga dai bai buɗe ba, suka ɗauki mabuɗi, suka buɗe, sai ga ubangijinsu a ƙasa matacce. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |