Mahukunta 3:24 - Sabon Rai Don Kowa 202024 Bayan da ya tafi, bayin sarki suka zo suka tarar duk ƙofofin ɗakin sama suna kulle, suka ce, “Wataƙila yana bayan gari ne a ɗakin ciki.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki24 Bayan da ya tafi, fādawan suka zo, suka ga ƙofofin ɗakin suna a kulle, sai suka zaci sarkin ya zaga ne ya yi bawali. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |