Mahukunta 21:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Yaya za mu ba wa waɗanda suka rage mata, da yake mun riga mun yi rantsuwa a gaban Ubangiji, ba za mu ba su ɗaya daga ’ya’yanmu su aura ba?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 Ƙaƙa za mu yi don mutanen da suka ragu su sami mata. Ga shi, mum riga mu rantse da Ubangiji ba za mu ba su 'ya'yanmu mata su aura ba?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |