Mahukunta 21:25 - Sabon Rai Don Kowa 202025 A kwanakin Isra’ila ba ta da sarki; kowa ya yi abin da ya ga dama. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki25 A lokacin ba sarki a Isra'ila, sai kowa ya yi ta yin abin da ya ga dama. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Amma duk ya miƙa hadayar bijimi yana kama da wanda ya kashe mutum, kuma duk wanda ya miƙa ɗan rago, kamar wanda ya karye wuyan kare; duk wanda ya miƙa hadaya ta gari yana kama da wanda ya yi sadakar jinin alade, kuma duk wanda ya ƙone turaren tuni, kamar wanda yake bauta gunki ne. Sun zaɓi hanyoyinsu, rayukansu kuma suna jin daɗin abubuwan banƙyamarsu;