Mahukunta 21:19 - Sabon Rai Don Kowa 202019 Sai suka tuna, akwai bikin Ubangiji da sukan yi shekara-shekara a Shilo ya yi kusa. Shilo yana arewancin Betel, kudu da Lebona, gabas da hanyar da take tsakanin Betel da Shekem.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki19 Suka kuma ce, “Ga shi, idin Ubangiji na shekara shekara a Shilo ya kusa.” (Shilo tana arewacin Betel, kudu da Lebona, gabas da hanyar da take tsakanin Betel da Shekem.) အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |