Mahukunta 20:25 - Sabon Rai Don Kowa 202025 A wannan lokaci, da mutanen Benyamin suka fito daga Gibeya don su yaƙe su, sai suka sāke kashe Isra’ilawa dubu goma sha takwas, dukansu ɗauke da takuba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki25 Mutanen Biliyaminu kuwa suka fito daga birnin suka hallakar da mutum dubu goma sha takwas (18,000) daga cikin Isra'ilawa. Dukan waɗannan da aka hallaka horarru ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |