Mahukunta 20:15 - Sabon Rai Don Kowa 202015 Nan da nan mutanen Benyamin suka tattara mayaƙa dubu ashirin da shida masu takuba daga biranensu, ban da mayaƙa ɗari bakwai da aka zaɓa daga mazauna a Gibeya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki15 A ran nan mutanen Biliyaminu suka tattaru daga garuruwansu, mutum dubu ashirin da shida (26,000). Banda waɗannan, sai da mazaunan Gibeya suka tara zaɓaɓɓun mutane ɗari bakwai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |