Mahukunta 2:20 - Sabon Rai Don Kowa 202020 Saboda haka sai Ubangiji ya fusata da Isra’ila ya ce, “Domin wannan al’umma ta tā da yarjejjeniyar da na yi da kakanninsu ba su kuwa saurare ni ba, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki20 Ubangiji kuwa ya husata da Isra'ilawa ya ce, “Saboda al'umman nan ta ta da alkawarina wanda na yi da kakanninsu, ba su yi biyayya da maganata ba, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |