Mahukunta 19:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 Saboda haka suka zauna su biyu suka ci suka sha tare. Bayan haka sai mahaifin yarinyar ya ce, “Don Allah ka kwana ka ji wa kanka daɗi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki6 Su biyu kuwa suka zauna suka ci suka sha tare. Har yanzu mahaifin mace ya sāke ce masa, “Ina roƙonka ka ƙara kwana, ka saki jikinka ka more.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |