Mahukunta 19:16 - Sabon Rai Don Kowa 202016 A wannan yamma sai ga wani tsoho daga ƙasar tudu ta Efraim, wanda yake zama a Gibeya (mutane wurin kuwa mutanen Benyamin ne), ya shigo daga wurin aiki a gonaki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki16 To, ga wani tsoho yana komowa daga gona da yamma. Tsohon kuwa mutumin ƙasar tudu ta Ifraimu ne, yana zama a Gibeya, amma mutanen Gibeya kabilar Biliyaminu ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |