Mahukunta 18:28 - Sabon Rai Don Kowa 202028 Ba wanda zai cece su domin suna nesa da Bet-Sidon kuma ba sa hulɗa da kowa. Birnin yana a kwari kusa da Bet-Rekob. Mutanen Dan suka sāke gina birnin suka zauna a can. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki28 Ba wanda zai ceci mutanen Layish, gama suna nesa da Sidon, ba su kuma sha'ani da kowa. A kwari guda ne da Bet-rehob. Danawa kuwa suka sāke gina birnin, suka zauna a ciki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |