Mahukunta 18:26 - Sabon Rai Don Kowa 202026 Saboda haka mutanen Dan suka kama hanyarsu, Mika kuwa da ya ga an fi ƙarfinsa, sai ya juya ya koma gida. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki26 Sa'an nan Danawa suka kama hanyarsu. Da Mika ya ga dai sun fi ƙarfinsa, sai ya juya ya koma gida. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |