Mahukunta 18:25 - Sabon Rai Don Kowa 202025 Mutanen Dan suka ce, “Kada ka kuskura ka ce kome, in ba haka ba mutanen nan za su harzuƙa, da kai da iyalinka duka ku rasa rayukanku.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki25 Danawa kuma suka ce masa, “Kada ka kuskura ka ce kome, idan ba haka ba mutanen nan za su harzuƙa, da kai da iyalinka duka ku rasa rayukanku.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |