Mahukunta 18:18 - Sabon Rai Don Kowa 202018 Sa’ad da waɗannan mutane suka shiga gidan Mika suka ɗauke gunkin da aka sassaƙa, efod, sauran allolin gida da kuma gunki na zubi, sai firist ya ce musu, “Me kuke yi?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki18 Sa'ad da mutum biyar ɗin nan suka shiga gidan Mika suka ɗauki falmaran, da sassaƙaƙƙen gunki, da kan gida, da gunki na zubi, sai firist ɗin ya ce musu, “Me kuke yi?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |