Mahukunta 17:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 To, wannan mutum Mika yana da ɗakin gumaka, ya yi efod da waɗansu gumaka, ya kuma naɗa ɗaya daga cikin ’ya’yansa firist nasa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki5 Mika kuwa yana da ɗakin gumaka. Ya yi gumaka, da falmaransu, da kan gida. Ya keɓe ɗaya daga cikin 'ya'yansa maza domin ya zama firist nasa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |