Mahukunta 16:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Sa’an nan shugabannin Filistiyawa suka kawo mata sababbin igiyoyi guda bakwai da ba su bushe ba, sai ta daure shi da su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Sai shugabannin Filistiyawa suka kawo wa Delila sababbin tsarkiyoyi guda bakwai waɗanda ba su bushe ba. Ta kuwa ɗaure shi da su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |