Mahukunta 16:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Samson ya ce mata, “In wani ya ɗaura ni da sababbin igiyoyin da ba su bushe ba, zan zama marar ƙarfi kamar kowa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 Samson ya ce mata, “Idan an ɗaure ni da sababbin tsarkiyoyi guda bakwai, waɗanda ba su bushe ba, to, sai in rasa ƙarfi, in zama kamar kowa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |